13 Disamba 2016 - 11:35
An gudanar da bukukuwan maulidin Manzon Allah[SAWA] a Kaduna da sauran birane

A Jiya Litinin 12 ga watan Rabi'ul Awwal 1438 ne 'yan uwa musulmi suka gabatar da bukukuwan maulidin fiyayyen halitta Manzon Allah[SAWA] a garin Kaduna da sauran manyan biranen Nigeria. An gudanar da muzaharar maulidin a Kaduna, Kano, Katsina, Sakkwato, Kebbi, Bauchi

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto

hoto